logo

HAUSA

Ga wani sabon nau’in jirgin saman yaki samfurin F-15EX da kamfanin Boeing ya kera

2024-08-09 16:23:49 CGTN Hausa

Ga wani sabon nau’in jirgin saman yaki samfurin F-15EX da kamfanin Boeing na kasar Amurka ya nazarta, ya kuma kera. Ko da yake ba ya iya sakaye kansa kamar yadda aka yi fata ba, amma ana amfani da na’urorin lantarki da yawa a cikinsa don amfani a fagen daga. (Sanusi Chen)