logo

HAUSA

Dabarun musamman na taimakawa matasa samun aikin yi

2024-08-09 09:33:32 CMG Hausa

 

A duk wata kasa, aikin samar da guraben aikin yi abu ne mai matukar muhimmanci, ganin yadda yake da babban tasiri kan zaman rayuwar jama’a, musamman ma matasa. An ce a shekarar bana, akwai matasa miliyan 11 da dubu 790 da suka kammala karatun jami’a a kasar Sin, adadin da ya karu da dubu 210 bisa na bara. To, wadanne matakai ne kasar Sin ta dauka don biyan bukatun dimbin matasan kasar na samun ayyukan yi? (Bello Wang)