logo

HAUSA

Sabuwar sana'a ta sa kaimi ga farfadowar kauyukan kasar Sin

2024-08-08 11:08:20 CMG Hausa

 

A cikin 'yan shekarun da suka gabata, yawon shakatawa a kauyuka ya samu ci gaba cikin sauri a kasar Sin, a sanadin haka, masu aikin tafiyar da  harkokin otel otel na saukar baki a kauyuka suna kara samun karbuwa. Bari mu ga karin haske kan batun a shirinmu na yau.