logo

HAUSA

Dakin kimiyya a Pingxiang

2024-08-08 09:08:06 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na gundumar Pingxiang ta birnin Xingtai dake lardin Hebei na kasar Sin a hutun lokacin zafi. (Jamila)