Raya masana’antu da fasahar digital
2024-08-07 08:57:22 CMG Hausa
Ana kokarin raya masana’antu da fasahohin digital a gundumar Sihong ta birnin Suqian dake lardin Jiangsu na kasar Sin domin ingiza ci gaban sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko. (Jamila)