Masana’antun zamani a gundumar Ju
2024-08-07 09:00:21 CMG Hausa
Gundumar Ju ta birnin Rizhao dake lardin Shandong na kasar Sin tana kokarin raya masana’antu a cikin ‘yan shekarun da suka gabata domin kafa tsarin masana’antun zamani a kai a kai. (Jamila)