logo

HAUSA

Guangxi: Inabi sun nuna

2024-08-06 21:05:50 CMG Hausa

Inabi sun nuna a birnin Guilin na jihar Guangxi da ke kudancin kasar Sin, an fara yin girbinsu. (Tasallah Yuan)