logo

HAUSA

Sojojin Sin da Tanzaniya sun kaddamar da wata rawar daji a Tanzaniya

2024-08-05 07:34:59 CMG Hausa

A ran 29 ga watan Yulin da ya gabata, a cibiyar horaswa ta aikin soja ta CTC Mapinga ta kasar Tanzaniya, an kaddamar da wata rawar daji mai jigon “Yin hadin gwiwa cikin lumana-2024” a tsakanin dakarun sojin kasar Sin da na Tanzaniya. (Sanusi Chen)