logo

HAUSA

Motar bas dake aiki da Hydrogen a HK

2024-08-05 08:39:22 CMG Hausa

Motocin dake aiki da makamashin Hydrogen masu benaye biyu suna tafiya a titunan Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin. (Jamila)