logo

HAUSA

Yin girbin barkono a lardin Hunan

2024-08-05 12:29:50 CMG Hausa

Ga yadda manoma suka yi girbin barkono a gundumar Shuangfeng dake lardin Hunan na kasar Sin. (Murtala Zhang)