logo

HAUSA

Harold Mori: Kasar Sin da ke dada bude kofarta na samar mana tarin damammaki

2024-08-02 18:31:01 CRI

Peru na daga cikin kasashen da suke da matukar nisa da kasar Sin. Sai dai hakan bai hana al’ummun kasashen biyu su yi mu’amala, da ma sada zumunta da kasar Sin ba, duba da cewa akwai ‘yan kasar Peru da yawa da ke aiki, da karatu, da ma rayuwa a kasar Sin, kuma Harold Mori na daya daga cikinsu.

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin labarinsa. (Lubabatu)