logo

HAUSA

Ga yadda wata rundunar sojin sama ta samu horo a kudancin kasar Sin

2024-08-02 09:38:39 CMG Hausa

A kwanan baya, wata rundunar sojin sama da aka jibge a kudancin kasar Sin ta samu horo ba dare ba rana domin daga kwarewar jiragen saman yaki nata wajen cimma nasarar yaki. (Sanusi Chen)