logo

HAUSA

Kwandon Baka: Kauyen Zhuyi

2024-08-02 12:33:03 CMG Hausa

Fasahar saka kayan gora mai tarihin shekaru dubu daya

Ta yaya ta samu ci gaba

Har ta samu sabon kuzari a sabon zamani

Ta yaya ta samar da sabbin sana’o’i da damammaki ga kauyuka

A cikin shirin Kwadon Baka na yau

Mu je mu ga yadda wata fasahar gargajiya ta sa kaimi ga farfadowar kauyuka