logo

HAUSA

Babban jirgin sama kirar kasar Sin samfurin C919 na 7 ya shiga ayarin jiragen saman kamfanin China Eastern Airlines

2024-08-01 12:14:05 CMG Hausa

Kwanan nan ne, babban jirgin sama kirar kasar Sin samfurin C919, ya shiga cikin ayarin jiragen saman kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na China Eastern Airlines, al’amarin da ya shaida cewa, kasar tana ta gaggauta amfani da manyan jiragen saman da ta kera don jigilar fasinjoji.