logo

HAUSA

Busar da barkono don samar da miya

2024-07-29 12:03:07 CMG Hausa

Ga yadda aka busar da barkono, sa'annan aka harhada da alkama da shinkafa mai yauki da wake da sauransu, don samar da miyar barkono, a gundumar Shuangfeng dake birnin Loudi na lardin Hunan dake kasar Sin. (Murtala Zhang)