logo

HAUSA

Kamfanin kera jiragen kasa na Sin ya gabatar da sabbin fasahohin zirga-zirgar jiragen kasa

2024-07-29 09:23:30 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. A halin yanzu, kamfanin kera jiragen kasa na Changchun na kasar Sin wato CRRC Changchun Railway Vehicles, yana kan gaba a fannonin kafa tsarin zirga-zirgar jiragen kasa a karkashin kasa na zamani, da kuma samar da jiragen kasa masu saurin gaske. A sa’i daya kuma, ya samu gaggarumin ci gaba wajen inganta fasahohin da za su tabbatar da dauwamammen ci gaban harkokin zirga-zirgar jiragen kasa.