logo

HAUSA

Ga yadda wata rundunar sojin saman kasar Sin take samun horo ba dare ba rana

2024-07-29 07:28:17 CMG Hausa

A jerin kwanakin baya baya nan, wata rundunar sojin sama ta kasar Sin da aka jibge ta a yankin kudancin kasar, ta shirya horo, wato wasu jiragen saman yaki sun samu horo ba dare ba rana domin kokarin daga kwarewarsu ta soja. (Sanusi Chen)