logo

HAUSA

Ribar masana'antun Sin ta karu da kashi 3.5% a watanni shidan farkon bana

2024-07-27 16:02:50 CMG Hausa

Alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar Sin NBS ta fitar a yau Asabar sun nuna cewa, yawan ribar da manyan kamfanonin masana'antu na kasar Sin suka samu ya karu da kashi 3.5 cikin dari a cikin watanni shida na farkon bana idan aka kwatanta da makamancin lokacin na bara.

Yawan ya karu ne daga kashi 3.4 cikin 100 da aka samu a watanni biyar na farkon shekarar. (Yahaya)