logo

HAUSA

Ana himmatuwa wajen inganta muhimman ayyukan ruwa a kasar Sin

2024-07-26 09:48:05 CMG Hausa

Kididdigar da gwamnatin kasar Sin ta bayyana ta nuna cewa, tun farkon shekarar da muke ciki, ana himmatuwa wajen inganta gina muhimman ayyukan ruwa a sassa daban-daban na kasar, al’amarin da ya taimaka sosai ga tabbatar da ci gaban tattalin arziki gami da samar da guraban ayyukan yi a kasar.