Yankunan dunkule biranen kasar Sin sun samu ci gaba cikin sauri
2024-07-23 15:19:45 CRI
Yanzu haka gwamnatin kasar Sin tana ingiza manufar raya yankunan dunkule biranen kasar, kuma ta samu babban ci gaba mai faranta rai. Bari mu duba karin haske kan batun ta shirinmu na yau.