Me ya sa baki ke son yawon shakatawa a kasar Sin
2024-07-22 12:00:15 CRI
Tun bayan babban taron wakilan jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin da aka gudanar a shekarar 2012, kasar Sin ta dukufa a kan zurfafa yin gyare-gyare daga dukkan fannoni da kuma habaka bude kofarta ga kasashen ketare, matakin da ya sa kasar ta cimma jerin gaggaruman nasarori,kuma ba wa al’ummar karin kasashe damar shigowa kasar ba tare da biza ba da saukaka wa bakin da ke kasar Sin hanyoyin biyan kudi, da dai sauran matakan samar da sauki ga baki da ke zuwa kasar Sin, na daga cikin matakan da kasar ta dauka a baya bayan nan na habaka bude kofarta ga ketare.
A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske.