logo

HAUSA

Haka ma’adinai a teku

2024-07-22 14:25:41 CMG Hausa

Jirgin ruwan haka ma’adinai samfurin “Kaituo-2” kirar kasar Sin ya yi nasarar gwajin haka ma’adinai a teku mai zurfin mita 4000. (Jamila)