logo

HAUSA

Nakasa ba kasawa ba

2024-07-22 12:11:59 CMG Hausa

Mi Zhou, dan asalin lardin Henan ne na kasar Sin, wanda ya rasa hannayensa biyu dalilin wani hatsarin da ya faru da shi. Amma bai yi kasa a gwiwa ba, har yana kokarin tafiyar da harkokin rayuwa ta hanyar kera wasu 'yan tsana a birnin Chengdu. Nakasa ba kasawa ba ce! (Murtala Zhang)