Ga yadda wannan budurwa take samun ci gaba a rundunar sojin kasar Sin
2024-07-22 07:52:40 CMG Hausa
Ga wannan budurwa mai suna Qiu Zhixing, wadda ta taba samun lambawan a gasar wasan dambe kafafu, ta samu yabo har sau 4 cikin shekaru 10 da suka gabata bayan da ta zama wata soja a rundunar ’yan sanda ta ko-ta-kwana ta kasar Sin yankin Xinjiang. (Sanusi Chen)