logo

HAUSA

Dakin kimiyya a Xiamen

2024-07-21 14:43:56 CMG Hausa

Dalibai sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na birnin Xiamen dake lardin Fujian na kasar Sin a lokacin hutun yanayin zafi. (Jamila)