logo

HAUSA

Fasahar buga kaya ta 3D

2024-07-21 14:46:15 CMG Hausa

Yara suna dandano fasahar buga kaya ta 3D a ajin musamman da aka shirya musu a lokacin hutun yanayin zafi a birnin Yangzhou dake lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)