logo

HAUSA

Xi ya jajanta game da rasuwar babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar Kwaminis ta Vietnam

2024-07-20 19:51:13 CMG Hausa

Babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa ofishin jakadancin kasar Vietnam dake Sin a yau Asabar, domin gabatar da ta’aziyyar babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar Kwaminis ta Vietnam Nguyen Phu Trong.   (Saminu Alhassan)