logo

HAUSA

Wata bas ta fada wani kwari a kasar Afghanistan

2024-07-17 19:49:03 CMG Hausa

Wata bas mai dauke fasinjoji ta fada wani kwari a arewacin kasar Afghanistan, hadarin ya haddasa mutuwar mutane 17 tare da raunata mutane 34.(Zainab Zhang)