logo

HAUSA

Beijing: An nuna kasusuwan halittun zamanin baya masu daraja

2024-07-16 18:43:36 CMG Hausa

An fara nuna kasusuwan halittun zamanin baya masu daraja a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Tasallah Yuan)