JKS za ta gudanar da taro kan manufar gyare-gyare
2024-07-15 10:42:21 CMG Hausa
Shugabannin JKS za su fara zaman taro na 3 na kwamitin kolin jam’iyyar karo na 20 daga yau Litinin 15 ga wata.
Zaman, wanda zai mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi kara zurfafa gyare-gyare da inganta zamanantar da kasar, zai gudana har zuwa ranar 18 ga wata. (Fa’iza Mustapha)