logo

HAUSA

Yin girbin inabi a lardin Zhejiang

2024-07-15 12:40:29 CMG Hausa

Ga yadda manoma suka yi girbin inabi a gundumar Pujiang dake birnin Jinhua na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)