logo

HAUSA

Jirgin ruwan nazarin kimiyya na Xuelong-2

2024-07-15 09:07:14 CMG Hausa

Jirgin ruwan nazarin kimiyya na Xuelong-2 da jirgin ruwan rushe kankara na Polar sun sauka a tashar ruwan birnin Qingdao dale lardin Shandong na kasar Sin domin jama’a su shiga yin ziyara. (Jamila)