logo

HAUSA

Xi ya gana da Firaministan kasar Solomon Islands

2024-07-12 19:56:25 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da Firaminista Jeremiah Manele na kasar Solomon Islands a yau Juma’a a nan birning Beijing. (Yahaya)