logo

HAUSA

Ana kokarin yin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha bisa kwarewar aikin koyarwa a jami’o’i a lardin Shaanxi na kasar Sin

2024-07-11 21:41:53 CMG Hausa

A halin yanzu ana kokarin yin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin, bisa ci gaba da yake da shi, a fannonin samar da ilimin jami’o’i da nazarin kimiyya da fasaha.