logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Henan

2024-07-10 08:47:00 CMG Hausa

Sabon dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na lardin Henan na kasar Sin da aka gina a birnin Zhengzhou, fadar mulkin lardin. Inda ake nunawa yara gwaje-gwaje domin kara sha’awa da fahimtarsu ga kimiyya da fasaha. (Jamila)