Mahaukaciyar guguwa mai suna "Beryl"
2024-07-10 14:54:01 CMG Hausa
Mahaukaciyar guguwa mai suna "Beryl" ta isa kudancin kasar Amurka, inda ta haddasa mutuwar mutane a kalla 8, da kuma katse wutar lantarki dake shafar mutane kimanin miliyan 3.(Zainab Zhang)