Sichuan: An horar da mata a fannin kulawa da jarirai ba tare da biyan kudi ba
2024-07-09 15:33:39 CMG Hausa
An horas da mata a fannin kulawa da jarirai ba tare da biyan kudi ba a birnin Huaying na lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)