logo

HAUSA

Labarin Bashir Umar Muhammed: Dan kasuwan Najeriya a kasar Sin (B)

2024-07-09 15:22:34 CMG Hausa

A cikin shirinmu na wannan sati, za mu kawo muku ci gaban hirar da Murtala Zhang ya yi da malam Bashir Umar Muhammed, dan kasuwan Najeriya dake kasar Sin, inda ya yi karin haske kan harkokin kasuwancin da yake yi a kasar Sin, da ra’ayinsa kan halayen ‘yan kasar. Ya kuma bayyana abubuwan da suka burge shi game da kasar Sin, gami da burin da yake son cimmawa a nan gaba. (Murtala Zhang)