logo

HAUSA

Xi Jinping ya gana da firaministan Hungary

2024-07-08 11:43:06 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da firaministan Hungary, Viktor Orban, yau Litinin a birnin Beijing. Shugabannin biyu sun yi tattaunawa mai zurfi kan batutuwan da kasashen biyu ke mayar da hankali kan su. (Fa’iza Mustapha)