logo

HAUSA

Girbin alkama a lardin Gansu

2024-07-08 12:36:11 CMG Hausa

Yadda manoma suka himmatu wajen girbin alkama a birnin Tianshui dake lardin Gansu na kasar Sin. Noma tushen arziki. (Murtala Zhang)