logo

HAUSA

Dakin kirkire-kirkire a Anhui

2024-07-06 15:30:36 CMG Hausa

Dakin kirkire-kirkire na lardin Anhui da aka kafa a birnin Hefei, fadar mulkin lardin, inda ake baje kolin na’urorin kimiyya da fasaha sama da 1700 na lardin. (Jamila)