logo

HAUSA

Samar da lantarki bisa hasken rana kan teku

2024-07-06 15:28:08 CMG Hausa

Ana gina tashar samar da wutar lantarki bisa hasken rana a kan teku a gabar teku dake garin Xingchen na gundumar Dongshan dake lardin Fujian na kasar Sin. (Jamila)