Xi ya kammala ziyarar aiki a Tajikistan
2024-07-06 15:17:40 CMG Hausa
Shugaban kasar Tajikistan Emomali Rahmon ya yi ban kwana da shugaban kasar Sin Xi Jinping a filin jirgin sama yau Asabar bayan da Xi ya kammala ziyarar aiki a Tajikistan.
Kafin nan, a yammacin ranar Juma’a, Xi ya yi mu’amalar sada zumunta da shan shayi tare da Rahmon a Dushanbe. (Yahaya)