logo

HAUSA

Aikin yankin jigilar kaya na SCO a Lianyungang ya habaka cikin sauri

2024-07-05 09:39:36 CRI

 A cikin watanni shida na farkon bana, aikin yankin jigilar kayayyaki na kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO da aka kafa a birnin Lianyungang na kasar Sin ya habaka cikin sauri. Bari mu ga karin haske kan batun a shirinmu na yau.