Injuna kerar kamfanin Shantui
2024-07-03 14:53:12 CMG Hausa
Kamfanin kera injunan injiniya na Shantui da aka kafa a yankin sabbin fasahohi na birnin Jining dake lardin Shandong na kasar Sin yana sayar da injuna zuwa kasashe da yankuna sama da 160 dake fadin duniya. (Jamila)