Chongqing: An nuna babura 42 a bangon wani babban gini
2024-07-02 10:23:19 CMG Hausa
A birnin Chongqing da ke kudu maso yammacin kasar Sin, an nuna babura guda 42 a bangon wani babban gini. Masu sha’awar hawan babur da yawa sun dauki hotuna a nan. (Tasallah Yuan)