logo

HAUSA

Girbin dankalin turawa a birnin Xinle na lardin Hebei

2024-07-01 12:13:01 CMG Hausa

Yadda manoma suka yi girbin dankalin turawa ke nan a yankin karkarar birnin Xinle dake lardin Hebei na kasar Sin. (Murtala Zhang)