logo

HAUSA

Altay ta Xinjiang: Makiyaya na kaura zuwa makiyayar lokacin zafi

2024-07-01 08:25:31 CMG Hausa

Masu kallonmu, barka da war haka. A halin yanzu, makiyayan gundumar Habahe ta yankin Altay na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin suna kaura zuwa makiyayar lokacin zafi, kuma suna tafiya da dabbobinsu tare da bin hanyoyin dake kusa da ruwa.