logo

HAUSA

Motocin sabon makamashi a Changzhou

2024-07-01 14:11:27 CMG Hausa

Adadin motocin dake aiki da sabon makamashi da aka kera a birnin Changzhou na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin a shekarar 2023 ya kai dubu 678, wadanda darajarsu ta kai kudin Sin yuan biliyan 140. (Jamila)