logo

HAUSA

Baje kolin na’urar kare muhalli

2024-06-30 15:39:34 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin kare muhalli na kasar Sin karo na biyar a birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar, inda ake nunawa na’urorin zamani sama da dubu goma da suka fito daga kamfanoni 359 na kasashen Jamus da Birtaniya da Amurka da Japan da Italiya da sauransu. (Jamila)